Labarai
Mutane Sama da hamsin ne suka rasa rayukansu a jahar adamawa

Daga Yasir sani Abdullahi
Mutane Sama da hamsin da bakwaine 57 suka rasa rayukan su a Wani asibitin jeka ka dawo na mayine a yankin worolamido a karamar hukumar fufore na jahar Adamawa
Adamawan jouro mamudu dake zama jouran mayine worolamido ya tabbatarwa da VOICE OF AMERICA /VOA irin wahalar da suke Sha na rashin ma,aikatan lafiya
Shima Alhaji Abubakar Wani dattijone a yankin Kuma shugaban kungiyar asibitin yace rashin ma,aitan jinyane ke sa mutane su rasa rayuwar su
Abubakar Aliyu Liman stohon kansila mai wakiltar Mayo a majalisar karamar hukumar Fufore kuma dan garin Worolamidon na yankin da yake fama da matsalar rashin ma’aikatar jinya ya ce lallai lamarin ya janyo musu asarar rayuka da dama agarin nasu.
An so Jin abunda mahukanta zasu ce to Amma Wanda ke da alakin Yaki daga wayar
-
Labarai6 days ago
Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Yi Wa Masu Digirin Ƙasashen Waje Jarrabawa
-
Labarai2 days ago
Jami’an Tsaro A Pakistan Sun Kama ’Yan Najeriya 20 Kan Zargin Safarar Miyagun Ƙwayoyi
-
Labarai1 day ago
Hare-haren Ta’addanci Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Mutum 835 A Najeriya Cikin Wata Guda – Rahoto
