DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Shirya Jarabawa ta Afirka ta Yamma (WAEC) ta ce kaso uku cikin hudu na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Ambaliyar ruwa ta rusa gidaje masu yawa a ƙauyuka da dama a yankin ƙaramar hukumar Dawakin Kudu da...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), ta bayyana kammala ci gaba da rajistar mallakar katin zaɓe...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar Dokokin Kano za ta binciki dalilan koma-bayan da Kano Pillars ta samu a Gasar Firimiya ta...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Wani matashi dan asalin jihar Kano mai shekara 17 ya kirkiro na’urar mutum-mutumi da yake sarrafa ta ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ’Yan sandan kasar Tanzaniya sun cafke mawakin Najeriyar nan da ya yi wakar nan da take tashe...
Daga Yasir sani Abdullahi Hukumar EFCC a ranar Litinin, 8 ga watan Agusta, 2022, ta gurfanar da wani mutum Mai suna Ahmed Umar a gaban mai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Shirya Jarrabawar Kammala Sakandire ta Afrika ta Yamma (WAEC) ta fitar da sakamakon ɗaliban da suka...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ann gurafanar da wata mata mai shekara 60 a kotun majistare da ke Ikejan jihar Legas, bisa zargin sace...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Wata hudu bayan Gwamnatin Tarayya ta yi wa tsofaffin Gwamnonin jihohin Filato da Taraba, Joshua Dariye da Jolly Nyame,...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kungiyar raya kasashen yammacin Afirka – ECOWAS ta dakatar da daukar ma’aikata. Kakakin majalisar dokokin kungiyar, Mr. Sidie Tunis,...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shahararren jarumin finafinan Kannywood, Abba El-Mustapha, ya ƙaryata labarin cewa fitaccen jarumin masana’antar, Alhaji Kabiru Nakwango ya rasu....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa, NIS, ta kama wasu mutane uku da ake zargi da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin kasar Burkina Faso ta nemi shawarar Najeriya kan yadda za ta yaki ta’addanci. Babban hafsan sojin...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wani lauya mai Mike Enahiro-Egbah, ya maka Hukumar Zaɓe ta Ƙass kotu saboda ta ƙi ba...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Majalisar Malamai na Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah-Wa’ikatis-Sunnah ta kasa Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir, ya yi kira...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Osun ta ce ta kama wani shahararren mai kisan gilla da ake nema...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sarkin Kano na 14, Khalifa Muhammad Sanusi II, yace bai taba bakin ciki don an cire shi daga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar NDLEA mai yaƙi da miyagun ƙwayoyi a Najeriya ta ce ta kama wani tsohon soja...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar bunkasa fasahar sadarwa ta Kasa (NITDA) ta bukaci ‘yan Najeriya da su nemi shirin horas da...