Gwamnatin Jihar Neja ta tabbatar da mutuwar mutane 12 tare da kwantar da wasu 230 a asibitoci, sakamakon barkewar cutar amai da gudawa da ta bulla...
Cibiyar Yaki da Cututtuka ta Najeriya, NCDC, an samu barkewa annobar cutar amai-da-gudawa a jihohi shida da su ka haɗa da Cross River (397), Zamfara...