News4 years ago
Ana ci gaba da zaman makoki bayan hallaka wasu ‘yan mata yaya da ƙanwa lokacin da suke tsakiyar cin kasuwa a garin Kidandan da ke Karamar Hukumar Giwa a jihar Kaduna arewacin Najeriya.
Bayanai sun nuna cewa yankin karamar hukumar Giwa da ke makwabtaka da Birnin Gwari na fama da matsaloli na hare-haren ‘yan fashin daji. Wani mazaunin...