Yan majalisar tarayya daga yankin Arewa maso Gabas sun bayyana ƙin jin daɗinsu kan cire yankin daga cikin jihohin da za su amfana da shirin Special...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Akalla mutum 1,087,875 ne suka rasa matsugunansu sakamakon yawaitar ayyukan ‘yan bindiga da masu satar shanu da kuma masu garkuwa da...