News3 years ago
Barr Olisa Agbakoba yace hukuncin zaben Kano cike yake da kura-kurai
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsohon Shugaban Kungiyar Lauyoyin Nigeria Barrister Olisa Agbakoba (SAN) ya jaddada cewa Hukuncin da Kotun Sauraren Kararrakin Zaben Jihar Kano ta...