News4 years ago
Hatsaniya ta barke a shalkwatar APC, masu zanga-zanga na sukar Shugaban jam’iyyar
Daga Muhammad Muhammad Ibrahim Wani rikici ya barke a shalkwatar jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya da ke Abuja a ranar Alhamis. Wasu matasa masu zanga-zanga sun...