Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa fiye da kashi 33 cikin 100 na ’yan Najeriya — wato mutum ɗaya cikin uku — na fama da cutar hawan...
Kungiyar Kula da Masu Hawan Jini ta Najeriya (NHS) ta bayyana cewa kasa da kashi 2.5 cikin 100 na ‘yan Najeriya ne ke kula da lafiyar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani kwararre a fannin lafiya, Dokta Ihuoma Eugene, ya gargadi ’yan Najeriya cewa sanya gishiri da yawa a abinci na...