News2 years ago
Hukumar NCDC Ta Sanar Da Mutuwar Mutane 30 Sakamakon Cutar Cholera A Sassan Najeriya
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar yaki da cutuka masu yaɗuwa ta Najeriya NCDC ta tabbatar da ɓarkewar annobar cutar Cholera ko kuma amai da gudawa a...