News4 years ago
Sojojin sama sun yi ramuwar gaiyar kashe DPO, inda su ka hallaka Dogo-Umaru da sauran ƴan ta’adda 41 a Katsina
Daga yasir sani abdullahi Luguden wuta da Rundunar Sojojin Saman Najeriya, NAF ta yi ta jiragen sama ya hallaka Dogo Umaru, wani ƙasurgumin ƴan...