Rundunar Sojin Nijeriya ta bayyana cewa dakarunta na Operation Hadin Kai sun kashe ƴan ta’adda akalla 60 a wani farmaki da suka kai a garin Bita...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya aika wa Majalisar Dikin Duniya sakon jaje bisa kisan wata ma’aikaciyar jinkai ’yar kasar Habasha, Alem da wani soja...
Daga maryam bashir musa Yan Kungiyar Boko Haram sun kai hari karamar hukumar Gubio dake jihar Borno inda suka yi awon gaba da Likita...