DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta bada belin shugaban kungiyar kwadago na Najeriya, NLC, Joe Ajaero bayan Kama shi da tayi...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban kungiyar NLC, Joe Ajaero, ya bayyana cewa zai mutunta gayyatar da rundunar ‘yan sandan Najeriya ta yi masa a ranar Laraba...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar ƴan sanda ta gayyaci shugaban ƙungiyar ƙwadago ta Ƙasa (NLC), Joe Ajaero kan zarginsa da hannu a cikin ɗaukar nauyin ta’addanci...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar kwadago ta kasa ta zargi rundunar ‘yansanda ta kasa da lakadawa shugabanta na kasa Joe Ajaero duka, bayan sun yi...