News2 years ago
Kankarar Da Ake Sayarwa Kan Naira 100 Guda Daya Kafin Zuwan Watan Azumi, Yanzu Duk Guda Daya Ta Koma Naira 700 A Kano.
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kankarar da ake sayarwa kan kudi Naira 100 guda daya kafin zuwan watan azumi, yanzu duk guda daya ta koma Naira 700...