Sports4 years ago
Kasuwar ƴan ƙwallo: Liverool da City na son Bukayo Saka, United za ta yi garambawul, makomar Rudiger
Daga Muhammad Muhammad zahraddini Manchester City na sha’awar sayen dan wasan bayan Uruguay Ronald Araujo, mai shekara 22, wanda ya dakatar da tattaunawa da Barcelona. (Sport...