News3 years ago
Hanyar shiga Maƙabartar Kuka bulukiya ta Zama Barazana ga mazauna Unguwannin Dala.
DAGA ISAH MAGAJI RIJIYA BIYU Al’umma mazauna Unguwannin Dala sun koka kan yadda Hanyar shiga Maƙabartar Kuka bulukiyata lalace da kuma Ruftawar Kabarurruka a Maƙabartar. Jaridar...