Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sanar da wasu sabbin dabaru masu tsauri da nufin dakile satar amsa da sauran maguɗan jarabawa a WAEC da NECO, matakan da...
Gwamnatin Tarayya ta ɗauki sabon mataki na ladabtarwa da nufin dakile yawaitar satar amsa a jarrabawar ƙasa, inda ta sanar da cewa duk ɗalibin da aka...
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantu (JAMB) ta ce ta kama mutane fiye da 40 da ake zargi da aikata laifin satar amsa a jarabawar UTME...