Kungiyar Tuntuba ta Jam’iyyu (IPAC) reshen jihar Kano ta bayyana gamsuwa da matakin da wasu gidajen rediyo da talabijin a jihar suka ɗauka na dakatar da...
Yan takarar shugabancin Najeriya 18 sun sanya hannu a kan yarjejeniyar amincewa da sakamakon zaben da za a yi ranar Asabar 25 ga watan nan...