News
Yanzu-Yanzu: Kotu ta ci tarar hukumar Karota.

Babbar kotun Jiha dake Bompai taci tarar Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta Karota.
Kotun karkashin Jagorancin mai Shari`a Nasiru Saminu taci tarar hukumar Karota Naira dubu dari 6 biyo bayan kama wasu matasa da ukayi goyo a Babur harma taci tarar su.
Kotun tace kamun da hukumar Karota tayiwa matasan cin zarafi ne.