News
Babban shugaban rundunar hafsoshin soji na Najeriya ya hallara a inda aka kai harin jirgin ƙasa
Daga kabiru basiru fulatan
Babban shugaban hafsoshin soja na Najeriya Laftanal Janar Farouk Yahaya ya kai ziyarar aiki a daidai wurin da ‘yan ta’adda suka kai harin jirgin ƙasan da ya taso daga Abuja zuwa Kaduna a juya Talata.
Tuni dai hukumar kula da zirga-zirgar jiragen ta sanar da dakatar da safar al’umma har zuwa wani ɗan lokaci.
Ya kai ziyarar tasa ne a wayewar garin yau, tare da bayar da umarnin cigaba da nemo waɗanda suka jikkata da kuma ƙoƙarin ƙwaƙulo ‘yan ta’addar a duk inda suke.
-
News7 days ago
An Tsare Kwamandan NSCDC Da Wasu Jami’an hukumar Da A Ke Zargi Da Sakaci A Mutuwar Masu Hakar Ma’adanai 37 A Neja
-
News6 days ago
Dakarun Soji Sun Ceto Ɗalibai 6 Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane A Katsina
-
News5 days ago
NLC Za Ta Fara Fafutukar Neman Sabon Ƙarin Mafi Ƙarancin Gabanin 2027 — Ajaero
