Connect with us

Labarai

ICPC za ta binciki gine-ginen da aka yi don ɓatar da haramtattun kuɗi

Published

on

Advertisements
WhatsApp Image 2026 11 04 at 12.03.38 AM

Daga yasir sani abdullahi.

 

 

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC, ta ce za ta ci gaba da gudanar da bincike kan wasu gine-gine da aka kammalasu amma ba kowa a cikinsu a wani mataki na magance matsalar hada-hadar haramtattun kudade.

Advertisements
Advertisements

Hukumar ta ce gwamnati na asarar bilyoyin daloli na haraji da ya kamata a karba na irin wadanan gine-ginen da aka yi watsi da su.

Advertisements
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending