Connect with us

News

NDLEA ta kama ƙwayar Tramadol miliyan 2.3 da kuma kwalabe 2,919 na codeine a Kaduna

Published

on

Daga Muhammad Muhammad zahraddin

 

 

 

Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi, NDLEA ta ce ta kama katan 47 na ƙwayar Tramadol, ɗauke da ƙwayoyi miliyan 2.3, inda nauyin sa ya kai kilo 1222 a Zaria, Jihar Kaduna.

Kakakin Hukumar, Femi Babafemi ne ya baiyana haka a wata sanarwar sanya fitar a yau Lahadi a Abuja.

Advertisement

Ya ce an kama ƙwayoyin ne a ranar 25 ga watan Afrilu.

Babafemi ya ce an kuma wanda a ke zargi da kayan, Chinedu Asogwa a ranar 26 ga Afrilu a kan babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna.

Ya ce an kuma kama wanda a ke zargi da kwalabe codeine har 2, 919 inda yawan su ya kai lita 291.9 nauyin su kuma ya kai kilo 369.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending