News
Da ɗumi-dumi: Buhari ya sanya hannu a dokar halasta kuɗin haram
Daga muhammad Muhammad Ibrahim
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya sanya hannu a kan dokar yaƙi da halarta kuɗin haram.
Shugaban ya sanya hannun ne a ranar Alhamis a fadar sa da ke Abuja.
Advertisements
-
News4 days agoWasu Ƴan Daba Sun Kai Farmaki Kasuwar Siyar Da Wayoyi Ta Farm Center Dake Kano
-
News6 days agoWasu Fusatattun Matasa Sun Ƙona Mutum Uku Har lahira A Filato
-
News6 days agoAbin Takaici Ne A Kyale Mata Su Cire Wandunan Da Aka Basu Akan Titi Suna Dagawa A Cikin Al’ummar Da Ke Alfahari Da Kunya Da Addini
