Connect with us

Business

Farashin wutar lantarki ya ƙaru da kashi 50 a Nijeriya

Published

on

Daga mujahid danlami garba 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Bincike ya nuna cewa farashin kuɗin wutar lantarki ya ƙaru da kashi 58 cikin 100 tun bayan da gwamnatin Najeriya ta janye tallafin naira biliyan 500 da take bai wa fannin samar da lantarki.

Gobara ta kashe uwa da ɗanta a Kano

Advertisement

Jaridun Najeriya sun rawaito cewa tun shekara ta 2020 aka cire tallafin, al’amarin da ya haifar da karuwar farashin wutar lantarkin daga N31/kWh zuwa N49/kWh tun a bara.

Sannan tun bayan wannan lokaci kuma, an sake samu karin farashin wutar da N18/kWh.

Advertisement

BBC Hausa ta rawaito cewa a baya dai kamfanonin rarraba wutar lantarki a kasar sun sanar da bijiro da wani tsari na kasafta wutar rukuni-rukuni da ya kunshi iya kuɗinka iya shagalinka.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending