News
Ana tunanin borodi zai,iya nunka kudinsa
- Daga Yasir sani Abdullahi
Ana tunanin nan gaba kadan kudin buredi zai iya nunkawa a Garmin Abuja
Shugaban masu gidan burodi a Abuja, babban birnin Najeriya, Alhaji Ishak Aldul-Rahim ya ce yanzu haka tsadar man dizel ta sanya su cikin mawuyacin hali.
Ya ce “Shekaran jiya na siya man dizel a kan Naira ɗari takwas da talatin kan kowace lita amma daga baya na koma an ce ya zama Naira dubu ɗaya da ɗari biyar kan kowace lita, ban san yadda za mu ƙare ba.”
Baya ga haka nan ya ce man na dizel yana ƙaranci a wuraren sayarwa.
A cewar sa baya ga tashin farashin mai, kusan farashin ɗaukacin abubuwan da suke buƙata wajen haɗa burodin duk sun tashi
Alhaji ishek Rahim ya ce abubuwan da suke hada buredi dasu ya Kara nunka kudinsa har kusan sau u,ku 3
Ya Kara da cewa suna tunanin nan gaba kadan idan abubuwan da suke amfani da,su Basu saukoba beridin da ake sayarwa 500 zai,iya nunka kudin ya koma dubu Daya 1000
Dama akwanakinnan ne Masanaantu da dama ke kowa sakamakon tsayar da rugan gas dezel keyi da petir suka ce komai shi yasa keta Kara hauhawa
-
News2 days ago
Wani Matashi Mai Shekaru 18 Ya Rasa Ransa Bayan Fadawa Cikin Ruwa A Kano
-
News2 days ago
Kaduna, Nasarawa, Zamfara Da Wasu Jihohi 10 Na Fuskantar Barazanar Ambaliyar Ruwa —NiMet
-
News3 days ago
Ba Za Mu Yi Wa Kowa Rangwame Ba A Wajan Yaƙi Da Sha Da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi Ba — Muhyi Magaji
