Connect with us

News

Sigari na kashe sama da Ƴan Najeriya 30,000 a duk shekara – WHO

Published

on

Daga kabiru basiru fulatan 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Wakilin Majalisar Ɗinkin Duniya a Najeriya, Walter Mulombo ya bayyana cewa sama da Yan Najeriya 30,000 ne suke mutuwa a duk shekara sakamakon cututtukan da ke da alaƙa da shan taba sigari.

Ƴan sandan Najeriya sun kama mutum uku kan zargin sace fasto

Advertisement

Ya bayyana haka ne a Abuja a yayin wani taro da aka shirya na yaƙi da shan taba, kamar yadda Jaridar Daily Trust a Najeriya ta ruwaito.

 

Advertisement

Mista Mulombo ya ce mutanen da taba sigari ke kashewa ya zarta na waɗanda korona ta kashe a Najeriya inda ya ce taba na kashe mutum ne a hankali.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending