Connect with us

News

Shugaban Sri Lanka zai sauka daga mulki

Published

on

Daga Maryam bashir musa 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Shugaban majalisar dokokin Sri Lanka ya bayyana cewa Shugaba Gotabaya Rajapaksa zai sauka daga mulki ranar Laraba 13 ga watan Yuli.

 

Advertisement

Wannan ya biyo bayan gagarumar zanga-zanga da aka yi tsawon rana a yau da kuma zaman tattaunawa tsakanin shugaban majalisar da firaministan kasar da kuma shugabanin jam’iyya.

Bikin Sallah: Gwamnan Kano ya yi wa mutum 13 da aka yanke wa hukuncin kisa afuwa

Advertisement

Bukatar shugaban ya sauka daga mulki dai ita ce gaba-gaba da masu zanga-zangar ke nema tsawon watanni saboda gazawar hukumomi na magance hauhawarar farashi da karancin abinci da man fetur da kuma magani.

 

Advertisement

A yau Asabar, masu zanga-zangar suka kwace iko da gidan shugaba Rajapaksa, inda daga bisani suka cinna wa gidan firaministan kasar, Ranil Wickramasinghe wuta

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending