Connect with us

News

Taliban zata Haramta amfani da Tiktok Sabida Yana Assasa tashin Hankali

Published

on

DAGA KHADIJA ABDULLAH MUHMD

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Taliban mai mulkin kasar Afghanistan ta sanar da cewa tana daf da haramta amfani da TikTok a kasar

Advertisement

A cewar ma’aikatar sadarwa ta Taliban, TikTok na asassa tashin hankali da gurbata tarbiyyar matasan kasar

 

Advertisement

Dauda Dare Ya Sake Lashe Zaben Dan Takarar Gwamnan PDP A Zamfara

Taliban ta ce dandalin na TikTok na wani wasan bidiyo na PUGB suna koyar da dabi’un mutanen yamma wanda ya ci karo da tsarin musulunci na kasar

Advertisement

Ma’aikatar Sadarwa ta Taliban ta ce shahararren manhajar da PUBG, wani wasan bidiyo da ake yi a intanet duk za a haramta su a kasar cikin yan makonni.

 

Advertisement

Wani jami’in Taliban ya shaidawa Mail Online cewa:

“TikTok na yadda badala da abubuwan da bidiyo da musulunci bai yarda da su ba tsakanin matasan Afghanistan, kuma dole mu hana abin saboda goben matasan mu ya yi kyau.”

Advertisement

“Suna lalata mana tarbiyan matasa ta hanyar tallata tsarin rayuwan mutanen yamma. A kasar musulunci muke zaune kuma wadannan shafukan na watsa abubuwan da suka ci karo da shi.”

Jami’in ya kara da cewa:

Advertisement

“Shima Facebook yana yadda wasu daga cikin irin wannan abubuwan. Matasan mu na bata lokaci sosai saboda shi. Hakkin mu ne mu kula da matasa.”

Za a hana mutane iya amfani da wadannan fitatttun manhajojin a kasar.

Advertisement

Sabbin shugabannin na Afghanistan sun sanar da wannan matakin ne a wani taro da wakilan sashi tsaro da hukumar aiwatar da shari’a.

Hakan na zuwa ne bayan haramta wakoki, fina-finai da wasannin kwaikwayo na talabijin inda aka ga taliban na lalata kayan kide-kide.

Advertisement

 

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending