Connect with us

News

Cakwakiya: Wani mahaifi dake neman matan banza yayi kiciɓis da ‘Yarsa’ wajen holewa  

Published

on

Advertisements
Advertisements
Spread the love

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

 

Advertisement

 

Wata matashiya da ta saba shiga shafukan yanar gizo na holewa da matan banzar nan mai suna “Tinder” ta bayyana yadda ta riƙa damfarar mahaifinta ba tare da ya sani ba, wanda shima ya je wajen ne domin neman matan banza da zai hole da su.

 

Advertisement

 

A ranar 29 ga watan jiya na Afrilu ne matashiyar ta wallafa labarin a shafinta na twitter, inda ta ce, “naje wanke garori sai gashi komata ta kama babban kifi, domin kuwa mahaifina ne ya faɗa tarkona, na riƙa karɓar kuɗin sa kamar ba gobe” a cewar ta.

 

Advertisement

 Ranar ‘Yancin ‘Yan Jaridu: Lawan Ya Jinjinawa ‘Yan Jaridun Nigeria

 

 

 

Advertisement

Matashiyar ta ce ba ta taɓa sanin cewa haka mahaifin nata ke da kyauta ba idan ya samu matar banza, domin su yadda suka sanshi a gida, mutum ne mai tsantseni ga taurin tsiya, kafin kwabo ya fita a wajen sa, sai an kai ruwa rana, amma abin mamaki sai gashi yana ta turomata da kuɗi kamar ba gobe.

 

 

Advertisement

 

Ta kuma ƙara da cewa, ta riƙa yaudarar mahaifin nata da cewa, za ta kawo mishi ziyara domin ta nishadantar da shi, amma sai ya tura mata da kuɗi mai yawa, saboda garin su da nisa, shiko gogan naka, ba tare da bata lokaci ba, ya riƙa barin makudai kamar ba gobe.

 

Advertisement

ya riƙa turo kuɗi wa ‘Yarsa’ta cikinsa yana zaton ma

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending