News
Shekarau ya jinjinawa gwamnatin jihar Kano bisa ware kaso mafi tsoka da ta yi ga fannin ilimi
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma tsohon Sanatan Kano ta tsakiya Malam Ibrahim Shekarau, ya jinjinawa gwamnatin jihar Kano bisa ware kaso mafi tsoka da ta yi ga fannin ilimi, da ya kai kaso talatin cikin dari na kasafin kuɗin shekarar 2024.
Shekarau ya yi wannan tsokaci ne yayin wata ganawa ta musamman daRahma Radio da Talabijin a dangane da cikarsa shekara 68 a duniya.
Man City ta tsallake zuwa zagaye na 16 yayinda PSG, Barcelona suka sha kashi
Malam Ibrahim Shekarau yace a tarihin jihar Kano babu wata gwamnati da ta taɓa ware kaso mai tsoka ga bangaran na i
limi.
Advertisements
