Connect with us

News

VIDEO: Jirgin Max Air Ya Yi Hatsari Ya Yin Sauka A Kano

Published

on

max air 3 1068x590 (1)

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

Wani jirgin Max Air daga Lagos ya yi hatsari ya yin sauka a Filin Jirgin Sama na Mallam Aminu Kano,

Advertisement

Hatsarin ya faru ne a ranar Talata da misalin ƙarfe 10:57 na dare.

Wani daga cikin fasinjoji ya tabbatar wa DAILY NIGERIAN cewa jirgin ya rasa tayar dogon hancinsa yayin sauka.

Advertisement

Gwamnoni Na Kokarin Sauya Sunayen Wadanda Za Su Samu Tallafin Kudaden Gwamnatin Tarayya  —Minista 

“Da zarar jirgin ya sauka, tayar ta fashe sannan ta kama wuta. Sai jirgin ya gangara ya tsaya a kan hanya,” in ji wani fasinja da ya nemi a sakaya sunansa.

A cewarsa, an gaggauta kwashe fasinjojin daga jirgin ba tare da rahoton samun rauni ba a cikinsu.

Advertisement

 

Cikakkun bayanai suna tafe…

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending