News
Jam’iyyar APC Ta Sanar Da Kudin Sayen Fom Din Tsayawa Takara A Zaben 2027
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta bayyana kudaden da masu sha’awar tsayawa takara za su biya domin samun fom na zaben shekarar 2027.
Jam’iyyar APC Ta Sanar Da Kudin Sayen Fom Din Tsayawa Takara A Zaben 2027
Ga yadda aka tsara kudaden:
Shugaban Kasa: Naira miliyan (₦200,000,000)
Gwamna: Naira miliyan (₦150,000,000)
Sanata: Naira miliyan (₦100,000,000)
Majalisar Wakilai: Naira miliyan (₦70,000,000
Majalisar Jiha: Naira miliyan 20 (₦20,000,000)
Wannan mataki na nuna yadda siyasar Najeriya ke kara tsada, musamman ga masu son shiga manyan mukamai.
Advertisements
