Business
Dala na kara samun tagomashi a kasuwar musayar kudi
DAGA YASIR SANI ABDULLAH
Darajar kudin dala ta karu a tsakanin kasashen duniya, inda ta kai adadin da ba ta taba kai wa ba cikin shekara 20.
Cikin ‘yan watannin baya-bayan nan masu zuba jari sun fara zuba jarinsu a dala, yayin da suke ganin hakan tamkar wata mafaka ce a gare su.
CBN ya gargaɗi masu yaɗa jita-jita kan kasuwar dala
Wani abin da ya kara jawo hankulan masu zuba jarin kuma shi ne kudurin babban bankin Amurka na kara kudin ruwa.
To sai dai su ma sauran kudaden kasashen waje darajarsu ta karye.
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
