News
(NANS) ta zabi Kwamared Umar Faruk Lawal na Jami’ar Bayero ta Kano a matsayin shugaban dalibai.
DAGA YASIR SANI ABDULLAH
Kungiyar dalibai ta kasa (NANS) ta zabi Kwamared Umar Faruk Lawal na Jami’ar Bayero ta Kano a matsayin shugaban dalibai.
Umar, dalibin Sashen Kimiyyar Laburare ne ya gaji Asefon Sunday Dayo wanda ya kammala wa’adinsa.
Advertisements
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
