Connect with us

News

Matar da ta samu raunuka a kokawa da damisa don ceto danta

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAH 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Wata mata a jihar Madhya Pradesh da ke kasar India ta samu munanan raunuka sakamakon fadan da ta yi da wata damisa domin kubutar da danta mai shekara daya da wata uku.

 

Advertisement

Matar, mai suna Archana Choudhary, ta kwashe mintuna masu yawa tana kokawa da damisar, kafin mazauna kauyen Bandhavgarh su jiyo ihunta, su kawo mata dauki.

Buhari Ya Kafa Kwamitin Da Zai Kawo Karshen Yajin Aikin ASUU

Advertisement

Yanzu haka dai uwar tare da yaron nata na kwance a asibiti inda ake yi musu magani.

 

Advertisement

Dabbobi a Indiya dai na yawan farmakar jama’ar da ke zaune a kusa da gandun dajinsu.

 

Advertisement

Wani mazaunin kauye a kasar ya shaida wa BBC cewa baya ga damisa, a mafiya yawan lokuta giwaye kan shiga gonakinsu, su kuma lalata musu amfanin gona.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending