Business
Tarayyar Turai na son Rasha ta rage harajin da ta sanya wa gas dinta
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MUHMD
Tarayyar Turai ta bayyana wasu shawarwari na sanya ka’ida akan farashin gas din Rashan a matsayin wasu matakai na rage tsadar makamashi.
Shugabar hukumar tarayar Turan, Ursula von der Leyen, ta ce manufar hakan ita ce a rage harajin da Rasha ke sanya wa a kan gas din na ta.
Najeriya za ta ci tarar kamfanonin jiragen sama kan kin saida tikiti da Naira
Shugaba Putin ya ce Rasha za ta dakatar da samar da gas da mai muddin aka sanya ka’ida a kan farashinsu.
Kazalika tarayyar Turai ta kuma wajabtawa kasashen kungiyar rage amfani da hasken lantarki musamman a lokutan da ake bukatar hasken.
Farashin man fetur da hasken lantarki na tashi a yayin da Rasha ta rage yawan gas din da ta ke turawa Turai.
BBC NEWS
-
News2 days ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
