Connect with us

News

An zabi Cyril Ramaphosa a matsayin wanda zai sake tsayawa takarar shugaban kasa a 2024

Published

on

DAGA MARYAM BASHIR MUSA 

 

Advertisement

 

Jam’iiyar ANC mai mulki a Afirka ta Kudu, ta sake zabar shugaba Cyril Ramaphosa, a matsayin shugaban jam’iiyar kuma wanda zai sake tsaya mata takara a 2024.

Advertisement

 

Mr Ramaphosa ya samu nasara a a kan abokin takararsa Zweli Mkhize da kuri’u 2,476.

Advertisement

DSS ta janye jami’anta daga tawagar Gwamna kan rashin jituwa da ‘yan sanda

Shugaban na Afirka ta Kudu ya samu nasarar ce duk da zarge zargen sama da fadi da wasu kudade, zargin da ako da yaushe yake musantawa.

 

Advertisement

Bayan sanar da samun nasarar ta sa, magoya bayansa sun rinka wake wake da raye raye.

 

Advertisement

Jam’iiyar ANC, ta kasance mai mulki a Afirka ta Kudu tun 1994.u tun 1994.u tun 1994.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending