Connect with us

News

Buhari ya yi Allah wadai da kisan Lauya a Legas

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da abin da ya kira ‘kisan rashin hankali” da wasu ‘yan sanda da ke bakin aiki suka yi wa wata lauya mai suna Omobolanle Raheem ranar Kirsimeti.

 

Advertisement

A wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban ƙasar Malam Garba Shehu ya fitar, shugaba Buhari ya ce ya yi matuƙar kaɗuwa da jin labarin kashe lauyar,.

 

Advertisement

Sannan kuma shugaban ya umarci hukumomin ‘yan sanda da su ɗauki tsattsauran mataki kan waɗanda suka aikata wannan ta’asa.

Osuntokun Ya Zama Sabon Shugaban Yakin Neman Zaben Peter Obi

A wata mai kama da wannan ita ma hukumar kula da aikin ‘yan sanda ta Najeriya ta yi Allah wadai da kisan lauyar.

Advertisement

 

A cikin wata sanarwa da ta fitar mai ɗauke sa hannun shugaban sashen hulɗa da jama’a na hukumar Ikechukwu Ani, hukumar ta ce tana buƙatar rahoto kan kisan daga hukumar ‘yan sandan, da kuma kiran bayar da horo ga ‘yan sanda kan yadda za a riƙe makamai.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending