News
Osuntokun Ya Zama Sabon Shugaban Yakin Neman Zaben Peter Obi
Akin Osuntokun ya zama sabon Darakta-Janar da Kwamitin Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa na Jami’yyar LP.
Jaridar aminiya ta rawaito cewa Ya zama sabon jagoran yakin neman zaben jam’iyyar ne bayan Babbar Kotun Tarayya ta kama Doyin Okupe, mai rike da kujerar a baya da laifin karkatar da kudaden makamai.
Advertisements
-
Opinion4 days ago
Ayyuka, Bin Diddigi, Biyan Kudi, Sakamako: Dabarun Kano Da Suka Zarce Jihohi 35
-
Opinion4 days ago
Tiriliyan ₦210 na Karya: Yadda Bala Wunti Ya Warware Dukkan Rudanin da Ya Mamaye Zaman Majalisar Dattawa Kan Asusun NNPC
-
News4 days ago
Jihar Kano Ta Shiga Jerin Jahohi 10 Mafi Tara Kudaden Shiga Na VAT A 2026
