News
An gudanar da Zaben shugananci Dala Students Association (DALSA)
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Kungiyar Dala Students Association (DALSA) ta gudanar da sahihin zaben shugabancin Kungiyar a ranar 8 gawatan junairu, ina da Hassan Khalid hamaza yazama Auditor general 1 na Kungiyar.
Jaridar indaranka ta rawaito cewa zaben an gudanar dashi ne makarantarFiramari din Dala daura da Mumbayya house.
Iyaye Da Kungiyar Kungiyar daliban Najeriya Ta Yi Watsi Da Karin Kudin Makaranta
Haka zalika wakilin nu ya rawaito cewa Zaben ya gudana ne cikin kwanciyar hankali da lumana, Zaben yakuma gudanane da sa idon jami’an tsaro da Hisba, sekuma DOP din division na Dala station.
Hassan Khalid hamaza ya yi nasara ne da kuri’u mafi rinjaye a lokacin da Zaben ya gudana, kuma yayi alkawarin samar da hanyar cigaban Daliban dala da kewaye
