Connect with us

News

An gudanar da Zaben shugananci  Dala Students Association (DALSA)

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Advertisement

 

Kungiyar Dala Students Association (DALSA) ta gudanar da sahihin zaben shugabancin Kungiyar a ranar 8 gawatan junairu, ina da Hassan Khalid hamaza yazama Auditor general 1 na Kungiyar.

Advertisement

 

Jaridar indaranka ta rawaito cewa zaben an gudanar dashi ne  makarantarFiramari din Dala daura da Mumbayya house.

Advertisement

Iyaye Da Kungiyar Kungiyar daliban Najeriya Ta Yi Watsi Da Karin Kudin Makaranta

Haka zalika wakilin nu ya rawaito cewa   Zaben ya gudana ne cikin kwanciyar hankali da lumana, Zaben yakuma gudanane da sa idon jami’an tsaro da Hisba, sekuma DOP din division na Dala station.

 

Advertisement

Hassan Khalid hamaza ya yi nasara ne da kuri’u mafi rinjaye a lokacin da Zaben ya gudana, kuma yayi alkawarin samar da hanyar cigaban Daliban dala da kewaye

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending