Connect with us

News

Kotu Ya Ba da Belin Hon. Ado Doguwa

Published

on

Kotu Ya Ba da Belin Hon. Ado Doguwa Litinin, Maris 06, 2023 at 3:58 Yamma

kotu ya ba da belin Hon. Ado Doguwa, wani jigon siyasar APC kuma dan majalisar tarayya daga jihar Kano.

Advertisement

 

A baya an tsare Doguwa ne bisa zarginsa da hannu a mutuwar wasu mutane a lokacin zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisu a Kano. An tsare Doguwa na tsawon kwanaki bayan da ‘yan sanda suka gurfanar dashi a gaban kotun majistare da ke Kano.

Advertisement

 

Karin bayani na nan tafe…

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending