Connect with us

News

Ciwon Zuciya Na Kama ’Yan Najeriya 80,000 Duk Shekara – Masani

Published

on

Kungiyar Likitocin Zuciya da Kuhu ta Najeriya  ta ce sama da mutum 80,000 ne suke bukatar a yi musu aiki sakamakon kamuwa da ciwon zuciya kowacce shekara a fadin kasar nan.

Shugaban kungiyar, Dokta Uvie Onakpoya, ne ya bayyana hakan ranar Lahadi a Abuja, yayin babban taron kungiyar na shekara-shekara karo na biyar.

Advertisement

Sojojin Amurka da Koriya ta Kudu da Japan na atisayen kwana biyu

Yakara da  ciwon zuciya na kan gaba wajen kisan mutane a duniya, kuma adadin wadanda suke mutuwa a sakamakon shi ya haura na dukkan ragowar cututtuka baki daya.

 

Advertisement

Shugaban kungiyar ya kuma ce a cikin kowanne yara 100, a kan haifi akalla takwas dauke da cututtuka masu alaka da ciwon zuciya kamar rami a cikin zuciyar.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending