News
A wajena kama ta ke yi da budurwa sharaf”, Cewar matashi mai soyayya da dattijuwa.
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Wata dattijuwa mai shekara 60 ta yi gamo da katar inda ta samu soyayyar wani matashi mai shekara 27 a duniya.
Dattijuwar ta bayyana cewa idonta bai kulle ba ta tsaya duru-duru domin tana ganin matashin saurayin ya burgeta, bata yi wata-wata ba ta gaya masa abinda ta ke dangane da shi a zuciyarta.
Kotun daukaka kara ta aika sammacin kama Amaechi da wasu mutane biyu
Matashin ya bayyana cewa a wajensa dattijuwar ta fiye masa ƴan mata, saboda wasu dalilai da ya zayyano.
Advertisements
