Connect with us

News

Shara ta tare hanyar sauka daga Gadar sama ta kasuwar Sabon Gari a  Kano.

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

Advertisement

Har yanzu ana jiran matakan da sabon shugaban hukumar kwashe shara ta jihar zai ɓullo da su don magance annobar zubar da shara barkatai a jihar.

Shugaban hukumar kwashe sharar da gwamnatin Kano ta naɗa shi ne Alh. Haruna Ɗan Zago, sai dai rahotanni sun bayyana cewa yana fuskantar ƙalubale mai girma kasancewar kafin shigarsa Ofishin, tsohuwar gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje ta yi gwanjon hukumar ga wani kamfani.

Advertisement

Yan Najeriya Na Cigaba Da Kokawa Akan Tsadar Rayuwa.

A sakamakon haka ma bayan hawan sabon gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf, da aka naɗa shi Ɗan Zagon ya tarar da hukumar a mace.

Yanzu dai an kulle hannu ɗaya na gadar saman sai dai abin da hannu guda.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending