Connect with us

News

Kudirin kafa sabuwar jiha ga Inyamurai ya wuce karatu na daya a zauren Majalisar Dattijan Nigeria. 

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

Kudirin kafa sabuwar jiha ga Inyamurai ya wuce karatu na daya a zauren Majalisar Dattijan Nigeria.

Advertisement

Ɗan Majalisar dattiajai daga jihar IMO shine ya gabatar da kudurin neman kafa sabuwar jihar da zai bai wa wasu yankuna a yankin kudu maso gabas samun karin jiha a Najeriya.

ƙarancin albashi: Gwamnatin Tarraya ta yi wa NLC tayin N62,000

Jaridar Punch ta ruwaito cewa A yanzu dai yankin na Inyamurai yana da jihohi biyar ne kacal.

Advertisement

Dan majalisa Ikenga Ugochinyere shine ya gabatar da kudurin a gaban majalisar dattijai, izuwa yanzu kudurin ya wuce karatu na daya

Kananan hukumomin da ke neman sabuwar jihar sun hada da: Umuchu, Ihiala, Uga, Uli, Ozubulu, Akokwa, Arondizuogu, Umunze, Orlu, Orsu, Ideato, Njaba, Isu, Oguta da kuma Ohaji,

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending