Connect with us

News

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUUN :Shugaban Hukumar Kwashe Shara ta Kano, Haruna Zago ya rasu

Published

on

IMG 20250213 WA0000

DAGA DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA 

Shugaban Hukumar Kwashe Shara ta Jihar Kano Ambasada Ahmadu Haruna Zago ya rasu bayan fama da rashin lafiya.

Ɗaya daga cikin ma’aikatan hukumar ne ta tabbatar da haka Hausa rasuwar Ahmadu Haruna Zago a asibiti.

Ana Fargabar Masu Kwacen Babur Sun Hallaka Wani Mutum A  Unguwar Kwachiri A Kano

A ranar 5 ga watan Yulin shekarar 2023 Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya naɗa Haruna Zago a matsayin Shugaban Hukumar REMASAB

 

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending