Connect with us

News

Ya kamata tattaunawar da za a yi ta kasance mai amfani – Erdogan

Published

on

 Daga Yasir sani abdullahi

Advertisements
Advertisements

Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya ce dukkan shugabannin Ukraine Zelensky da na Rasha Putin “abokai ne masu muhimmanci”, a yayin da yake share fagen tattaunawa da su a Istanbul a safiyar nan.

Ya ce samun ci gaba a tattaunawar zai share hanyar ganawar shugabannin – kuma Turkiyya za ta iya karbar bakuncinsu.

Advertisements

Ya kuma shaida wa tawagar Rasha da ta Ukraine cewa dukkan bangarorin suna da “damuwa ta hakika amma mun kai wata gaba da ya kamata tataunawar da za a yi ta kasance mai amfani na hakika”.

Advertisements
Advertisements
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending