Labarai
Kamfanin Air Peace ya bi sahun Azman, ya soke tashin jirgi zuwa Kaduna

Daga Muhammad bashir musa
Kamfanin jiragen sama mafi girma a Najeriya, Air Peace, ya dakatar da zirga-zirgar jiragen sama zuwa filin jirgin sama na Kaduna, kwana guda bayan da kamfanin Azman Air ya sanar da dakatar da zirga-zirgar jiragen sama zuwa jihar.
Jaridar indaranka ta rawaito cewa lamarin ya biyo bayan harin da wasu ‘yan bindiga suka kai a filin jirgin Kaduna ranar Asabar.
A ranar Litinin din da ta gabata ce kamfanin dillancin labarai na Peoples Gazette ya ruwaito cewa kamfanin na Azman Air ya dakatar da zirga-zirgar jiragen sama zuwa Kaduna.
-
Labarai7 days ago
Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Yi Wa Masu Digirin Ƙasashen Waje Jarrabawa
-
Labarai3 days ago
Jami’an Tsaro A Pakistan Sun Kama ’Yan Najeriya 20 Kan Zargin Safarar Miyagun Ƙwayoyi
-
Labarai2 days ago
Hare-haren Ta’addanci Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Mutum 835 A Najeriya Cikin Wata Guda – Rahoto
