Connect with us

News

Akwai Cushe A Dokokin Harajin Shugaba Tinubu —Dan majalisa

Published

on

Ɗan Majalisar Wakilai, Abdulsammad Dasuki (PDP, Sakkwato) ya yi zargin cewa akwai banbance-banbance tsakanin dokokin harajin da Majalisar Dokoki ta amince da su da kundin da aka wallafa wa jama’a.

Dasuki, wanda ya yi magana ƙarƙashin Dokar Majalisa ta Shida a zauren majalisar ranar Laraba, ya shaida wa majalisar cewa abin da aka wallafa a kundin bai dace da abin da ’yan majalisa suka tattauna, suka kada kuri’a, suka kuma amince da shi ba.

Advertisement

Jirgin Sama Ya Yi Hatsari A Imo

A cewarsa, bayan amincewa da kudirin dokokin haraji, ya ɗauki lokaci a cikin kwanaki uku da suka gabata ya yi nazari sosai kan kwafin da Majalisar ta amince da shi da kuma nau’in da aka daidaita wanda majalisun biyu suka amince da shi, sai ya gano banbance-banbancen.

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Trust Radio Live 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending