Connect with us

Labarai

Ya kamata ayimana karin kudin dako- kungiyar leburorin kasuwar singa

Published

on

Advertisements
WhatsApp Image 2026 11 04 at 12.03.38 AM

 

Kungiyar leburorin kasuwar singa da kewaye tace yakamata ayi musu karin kudi dako sabida yanayin da kasuwa ke ciki na tashen goron zabi da kaya keyi a kasuwa

Amma haryan zu basu samu karin kudin dako ba ,saidai a wannan lokacin kungiyar ta ga ya kamata ta sami karin saboda yawancin leburorin suna da iyalai ga tsadar rayuwa sakamakon yanzu kumai ya canza bakamar a baya ba.

Wannan shine dalilin da yasa wannan kungiyar taga ya kamata ayi musu karin kudin dan haka ya kamata a taimaka ayi mana wannan karin kudin dakon.

Muna mutukar alfahari da yan kasuwar manya da kanana duba da goyan baya da muki samu daga wajan su kuma muna fatan insha allah zamu samu wannan karin kudi daga wajan yan kasuwar mu masu albarka

 

Advertisement

Ya Allah ka bamu ikon bauta maka yadda ya kamata,Allah ka amshi ibadunmu,ka yafe mana zunuban mu,ka shiryar damu,kuma ka zaunar da kasarmu lafiya,domin darajar wannan wata mai Albarka #ramadanmubarak🌙 #ramadankareem

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending